Firistoci 14:23 - Littafi Mai Tsarki23 A rana ta takwas zai kawo su wurin firist don tsarkakewarsa a ƙofar alfarwa ta sujada a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 “A rana ta takwas dole yă kawo su domin tsabtaccewarsa ga firist a ƙofar Tentin Sujada, a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |