Firistoci 14:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ya kuma tsoma yatsan hannunsa na dama a cikin man da yake a tafin hannunsa na hagu, ya yayyafa man da yatsansa sau bakwai a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 ya tsoma yatsarsa ta dama cikin man da yake a tafin hannunsa, kuma da yatsar zai yayyafa man a gaban Ubangiji sau bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |