Firistoci 13:56 - Littafi Mai Tsarki56 Amma idan firist ɗin ya duba ya ga tabon ya dushe bayan da aka wanke shi, sai ya kece wurin daga fatar, ko tariyar zaren, ko waɗarin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202056 In sa’ad da firist ya bincike shi, cutar rigar ta bushe bayan da aka wanke kayan, sai yă yage sashen da cutar ta shafa na rigar, ko fatar, ko tariyar zaren, ko kuwa na kayan da aka saƙa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |