Firistoci 13:52 - Littafi Mai Tsarki52 Zai ƙone rigar, ko tariyar zaren, ko waɗari na ulu ko na lilin, ko abin da dai aka yi da fata wanda yake da cutar, gama muguwar kuturta ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202052 Dole yă ƙone rigar, ko tariyar zaren, ko kayan da aka saƙa na ulu ko lilin, ko kuwa na kaya da aka yi da fatar, wanda cutar ta fāɗa wa, domin cutar rigar muguwa ce, dole a ƙone kayan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |