Firistoci 13:5 - Littafi Mai Tsarki5 A rana ta bakwai firist zai ƙara dudduba shi, in ya ga cutar ba ta yaɗu a fatar jikin mutumin ba, sai ya sāke kulle shi waɗansu kwana bakwai kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 A rana ta bakwai firist zai bincike shi, in kuwa ya ga cewa mikin bai canja ba, bai kuwa yaɗu a fatar jikin ba, zai kaɗaice shi na waɗansu ƙarin kwana bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |