Firistoci 13:26 - Littafi Mai Tsarki26 Amma idan firist ya dudduba tabon, ya ga gashin tabon bai zama fari ba, zurfin tabon kuma bai zarce fatar ba, amma ya dushe, firist zai kulle shi kwana bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Amma in firist ɗin ya bincike shi bai kuwa ga wani farin gashi a wurin ba, in kuma bai yi zurfi fiye da fatar jikin ba, ya kuma bushe, to, firist ɗin zai kaɗaice shi na kwana bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |