Firistoci 13:17 - Littafi Mai Tsarki17 Firist ɗin zai dudduba shi, idan cutar ta rikiɗa ta zama fara, sai firist ya hurta, cewa, mutumin tsarkakakke ne, gama ya tsarkaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Firist zai bincike shi, in kuma mikin ya juya ya zama fari, firist zai furta mai cutar tsarkakakke; to, zai zama tsarkakakke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |