Firistoci 13:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sai firist ya dudduba sabon mikin ya hurta, cewa, mutumin marar tsarki ne, sabon miki fa marar tsarki ne, gama kuturta ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Sa’ad da firist ɗin ya ga sabon miki, zai furta shi marar tsarki. Sabon mikin marar tsarki, yana da cuta mai yaɗuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |