Firistoci 12:5 - Littafi Mai Tsarki5 Amma idan 'ya mace ce ta haifa, za ta zama marar tsarki mako biyu kamar a kwanakin hailarta. Za ta ci gaba da zama cikin jinin har kwana sittin da shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 In ta haifi ’ya ta mace ce, makoni biyu macen za tă ƙazantu kamar yadda takan kasance a lokacin al’adarta. Sa’an nan dole tă jira kwana sittin don a tsabtacce ta daga zub da jininta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |