Firistoci 11:5 - Littafi Mai Tsarki5 Rema tana tuƙa, amma ba ta da rababben kofato, haram ce a gare ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Rema, ko da yake tana tuƙa, duk da haka ba ta da rababben kofato; saboda haka namanta haram ne gare ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |