Firistoci 11:45 - Littafi Mai Tsarki45 Ni ne Ubangiji wanda ya fisshe ku daga ƙasar Masar domin in zama Allahnku. Sai ku zama tsarkakakku, gama ni mai tsarki ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202045 Ni ne Ubangiji wanda ya fitar da ku daga Masar don in zama Allahnku; saboda haka ku zama da tsarki, domin Ni mai tsarki ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |