Firistoci 11:42 - Littafi Mai Tsarki42 duk waɗanda suke jan ciki, da waɗanda suke da ƙafa huɗu, da waɗanda suke da ƙafafu da yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202042 Ba za ku ci wani halittar da take rarrafe a ƙasa, ko tana jan ciki, ko tana tafiya a kan ƙafafu huɗu, ko a kan ƙafafu da yawa ba; abin ƙyama ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |