41 Ba za ku ci ƙananan dabbobin da suke motsi a bisa ƙasa ba,
41 “ ‘Duk dabba mai rarrafe a ƙasa abin ƙyama ne; ba kuwa za a ci shi ba.
Waɗannan ƙananan dabbobin da suke rarrafe a ƙasa haram ne a gare ku, wato, murɗiya, da ɓera, da gafiya da irinsa,
Amma sauran ƙananan ƙwari duka masu fikafikai, sun a kuma jan ciki, abin ƙyama ne a gare ku.
Dukan ƙwarin da yake da fikafikai ƙazantattu ne,
Allah kuwa ya ce, “Bari ruwaye su fid da ɗumbun masu rai, bari tsuntsaye kuma su riƙa tashi bisa duniya ƙarƙashin sarari.”
Duk taliki wanda yake motsi bisa duniya ya mutu, da tsuntsaye, da dabbobin gida, da na jeji, da dukan masu rarrafe waɗanda suke rarrafe bisa duniya, da kowane mutum,
duk waɗanda suke jan ciki, da waɗanda suke da ƙafa huɗu, da waɗanda suke da ƙafafu da yawa.