Firistoci 11:36 - Littafi Mai Tsarki36 Duk da haka maɓuɓɓuga, ko tafkin ruwa ba za su haramtu ba, amma duk wanda ya taɓa mushensu ya ƙazantu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Maɓuɓɓuga ko tafki na tarin ruwa zai ci gaba da zauna mai tsabta, amma duk wanda ya taɓa ɗaya daga cikin waɗannan gawawwakin ya haramtu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |