18 da kazar ruwa, da kwasakwasa, da ungulu,
18 kazar ruwa, kwasakwasa, da ungulu,
Za ku ji ƙyamar waɗannan irin tsuntsaye, ba za ku ci su ba, gama abin ƙyama ne su, wato, gaggafa, da mikiya, da ungulun kwakwa,
da ƙururu, da babba da jaka, da zarɓe,
da shamuwa, da jinjimi da irinsa, da burtu, da jemage.
da kwasakwasa, da ungulu, da dimilmilo,