16 da jimina, da mujiya, da shaho, da irinsu,
16 mujiya mai ƙaho, jimina, shaho, da kowane irin shaho,
Sai ya yi kira da murya mai ƙarfi, ya ce, “Ta fāɗi! Babila mai girma ta fāɗi! Ta zama mazaunin aljannu, Matattarar kowane baƙin aljani, Da kowane irin ƙazamin tsuntsu, abin ƙyama.
Ni kamar tsuntsu nake cikin hamada, Kamar mujiya a kufai.
da kowane irin hankaka,
da ƙururu, da babba da jaka, da zarɓe,