Firistoci 11:10 - Littafi Mai Tsarki10 Amma kowace irin halittar da take cikin tekuna da koguna da ba ta da ƙege da kamɓori, abar ƙyama ce a gare ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Amma kowace halittar da take cikin tekuna da koguna da ba ta da ƙege da kamɓori, ko cikin dukan abubuwa masu rai a ruwa ko kuma sauran halittu a cikin ruwa za ku ɗauka su marasa tsaki ne gare ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |