Firistoci 1:8 - Littafi Mai Tsarki8 Su ɗibiya gunduwoyin, da kan, da kitsen bisa itacen da yake cikin wutar da take a kan bagaden. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Sa’an nan ’ya’yan Haruna maza waɗanda suke firistoci za su shirya gunduwa-gunduwar haɗe da kan da kuma kitsen a kan itace mai cin wuta wanda yake a kan bagaden. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |