Firistoci 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai ya ɗibiya hannunsa a kan kan hadaya ta ƙonawar, za a karɓa masa, a kuwa yi masa gafara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Zai ɗibiya hannunsa a kan hadaya ta ƙonawar, za a kuwa karɓa a madadinsa don a yi kafara dominsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |