Firistoci 1:3 - Littafi Mai Tsarki3 Idan sadakarsa ta hadayar ƙonawa ce daga cikin garken shanu, sai ya ba da namiji marar lahani, zai miƙa shi a ƙofar alfarwa ta sujada domin sadakar ta zama abar karɓa a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 “ ‘In hadaya ta ƙonawar daga shanu ne, sai yă miƙa namiji marar lahani. Dole yă kawo shi a ƙofar Tentin Sujada don yă zama yardajje ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |