Firistoci 1:14 - Littafi Mai Tsarki14 Idan kuma hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji daga cikin tsuntsaye ne, sai ya kawo kurciyoyi, ko 'yan tattabarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 “ ‘In hadaya ga Ubangiji ɗin, hadaya ta ƙonawa ta tsuntsaye ce, zai miƙa kurciya ko ’yar tattabara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |