Firistoci 1:10 - Littafi Mai Tsarki10 Idan hadayarsa ta ƙonawa daga cikin garken tumaki ko kuwa na awaki ne, sai ya ba da namiji marar lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “ ‘In hadaya ta ƙonawar daga garke ne, ko na tumaki, ko na awaki, zai miƙa namiji ne marar lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |