Filibbiyawa 4:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ta haka salamar Allah, wadda ta fi gaban dukkan fahimta, za ta tsai da zukatanku da tunaninku ga Almasihu Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Salamar Allah, wadda ta wuce dukan fahimta, za tă tsai da zukatanku da tunaninku cikin Kiristi Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |