Filibbiyawa 3:18 - Littafi Mai Tsarki18 Domin da yawa waɗanda na sha gaya muku, yanzu kuma nake gaya muku, har da hawaye, suna bin Yesu, in ji su, amma su magabtan gicciyen Almasihu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Gama kamar yadda na sha gaya muku yanzu kuma ina sāke gaya muku har ma da hawaye, waɗansu da yawa suna rayuwa kamar abokan gāban gicciyen Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |