Filibbiyawa 3:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ba cewa, na riga na kai ga waɗannan ba ne, ko kuwa na zama kammalalle, a'a. sai dai ina nacewa ne, in riƙi abin nan da Almasihu Yesu ma ya riƙe ni saboda shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ba cewa na riga na sami dukan wannan ba ne, ko kuma an riga an mai da ni cikakke ba, sai dai ina nacewa don in kai ga samun abin da Kiristi Yesu ya riƙe ni saboda shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |