Filibbiyawa 2:27 - Littafi Mai Tsarki27 Lalle ya yi rashin lafiya, har ya yi kusan mutuwa. Amma Allah ya ji tausayinsa, ba kuwa shi kaɗai ba, har ni ma, don kada in yi baƙin ciki a kan baƙin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Ba shakka ya yi rashin lafiya, har ya kusa mutuwa. Amma Allah ya nuna masa jinƙai, ba shi kaɗai ba amma har da ni ma, don yă rage mini baƙin ciki kan baƙin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |