Filibbiyawa 2:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ina sa zuciya ga Ubangiji Yesu in aika muku da Timoti da wuri, don ni ma in ƙarfafa da samun labarinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Ina sa rai a cikin Ubangiji Yesu cewa zan aika da Timoti zuwa gare ku ba da daɗewa ba, don ni ma in ji daɗi sa’ad da na ji labarinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |