Filibbiyawa 1:19 - Littafi Mai Tsarki19 Domin na san duk wannan zai zama sanadin lafiyata, ta wurin addu'arku da taimakon Ruhun Yesu Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 gama na san cewa ta wurin addu’o’inku da kuma taimako daga Ruhun Yesu Kiristi, abin da ya same ni zai zama sanadin kuɓutata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |