Filibbiyawa 1:1 - Littafi Mai Tsarki1 Daga Bulus da Timoti, bayin Almasihu Yesu, zuwa ga dukan tsarkaka a cikin Almasihu Yesu waɗanda suke a Filibi, tare da masu kula da ikkilisiya da kuma masu hidimarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Bulus da Timoti, bayin Kiristi Yesu, Zuwa ga dukan tsarkaka cikin Kiristi Yesu a Filibbi, tare da masu kula da Ikkilisiya da kuma masu hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |