Farawa 9:3 - Littafi Mai Tsarki3 Kowane abu mai motsi wanda yake da rai, zai zama abincinku. Daidai kamar yadda na ba ku ɗanyun ganyaye, na ba ku kome da kome. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Kome da yake da rai wanda yake tafiya, zai zama abincinku. Kamar yadda na ba ku kowane irin ganye, haka na ba ku kome da kome. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |