Farawa 9:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sai Ham, mahaifin Kan'ana, ya ga tsiraicin mahaifinsa, ya faɗa wa 'yan'uwansa biyu waɗanda suke waje. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Ham, mahaifin Kan’ana ya ga tsiraici mahaifinsa, ya kuma faɗa wa ’yan’uwansa biyu a waje. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |