Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Farawa 9:14 - Littafi Mai Tsarki

14 Sa'ad da na kawo gizagizai bisa duniya, aka ga bakan a cikin gizagizai,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Duk sa’ad da na kawo gizagizai a bisa duniya, bakan gizo kuma ya bayyana a ciki gizagizan,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Farawa 9:14
3 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

na sa bakana cikin girgije, ya zama alamar alkawari tsakanina da duniya.


zan tuna da alkawarin da yake tsakanina da ku, da kowane mai rai da dukan talikai. Ruwa kuma ba zai ƙara yin rigyawar da za ta hallaka talikai duka ba.


Ya shimfiɗa gajimare a sararin al'arshi. Ya tanada wa duniya ruwan sama, Ya sa ciyayi su tsiro a kan tuddai.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ