Farawa 8:19 - Littafi Mai Tsarki19 da kowace irin dabba, da kowane mai rarrafe, da kowane irin tsuntsu, da kowane irin abin da yake motsi a bisa duniya, suka fito daga jirgi ɗaki ɗaki bisa ga irinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 da kowace irin dabba, da kowane mai rarrafe, da kowane irin tsuntsu, da kowane irin abu da yake tafiya a bisa duniya, suka fito daga jirgi daki-daki bisa ga irinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |