Farawa 8:11 - Littafi Mai Tsarki11 Kurciyar kuwa ta komo wurinsa da maraice, ga shi kuwa, a bakinta sabon tohon zaitun wanda ta tsinko, domin haka Nuhu ya gane ruwa ya janye daga duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sa’ad da kurciya ta komo wurinsa da yamma, sai ga ɗanyen ganyen zaitun da ta tsinko a bakinta! Sa’an nan Nuhu ya san cewa ruwa ya janye daga duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |