Farawa 8:1 - Littafi Mai Tsarki1 Allah kuwa ya tuna da Nuhu da dukan dabbobin gida da na jeji waɗanda suke cikin jirgi tare da shi. Allah ya sa iska ta hura bisa duniya, ruwaye suka janye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Amma Allah ya tuna da Nuhu da dukan namun jeji da dabbobin da suke tare da shi a cikin jirgi, ya kuma aika da wata iska ta hura dukan duniya, ruwan kuwa ya janye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |