Farawa 6:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ubangiji kuwa ya ga muguntar mutum ta ƙasaita a duniya, dukan zace-zacen tunanin zuciyarsa kuma mugunta ne kullayaumin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ubangiji kuwa ya lura cewa muguntar mutum ta yi yawa a duniya, kuma kowane abin da yake tunani a zuciyarsa mugu ne kawai a kowanne lokaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |