Farawa 6:18 - Littafi Mai Tsarki18 Amma ni zan kafa alkawari tsakanina da kai, za ka shiga cikin jirgin, kai da 'ya'yanka, da matarka, da matan 'ya'yanka tare da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Amma zan kafa alkawarina da kai, kai kuma za ka shiga jirgin, kai da ’ya’yanka maza da matarka da matan ’ya’yanka tare da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |