Farawa 50:23 - Littafi Mai Tsarki23 Yusufu fa ya ga 'ya'yan Ifraimu har tsara ta uku, aka kuma haifi 'ya'yan Makir ɗan Manassa, aka karɓe su cikin iyalin Yusufu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Ya kuma ga tsara ta uku ta ’ya’yan Efraim. Haka ma ’ya’yan Makir ɗan Manasse, an haife su aka sa a gwiwoyin Yusuf. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |