Farawa 50:21 - Littafi Mai Tsarki21 Don haka kada ku ji tsoro, zan tanada muku, ku da ƙanananku.” Ta haka ya ta'azantar da su, ya yi musu magana ta kwantar da zuciya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Saboda haka, kada ku ji tsoro. Zan tanada muku da kuma ’ya’yanku.” Ya sāke tabbatar musu, ya kuma yi musu magana ta alheri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |