Farawa 50:14 - Littafi Mai Tsarki14 Bayan da Yusufu ya binne mahaifinsa, ya koma Masar tare da 'yan'uwansa da dukan waɗanda suka tafi tare da shi don jana'izar mahaifinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Bayan ya binne mahaifinsa, sai Yusuf ya koma Masar, tare da ’yan’uwansa da kuma dukan waɗanda suka tafi tare da shi don binne mahaifinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |