Farawa 5:4 - Littafi Mai Tsarki4 Bayan da Adamu ya haifi ɗansa Shitu, ya yi shekara ɗari takwas, sa'an nan ya haifi 'ya'ya mata da maza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Bayan an haifi Set, Adamu ya yi shekaru 800, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |