12 Sa'ad da Kenan ya yi shekara saba'in, ya haifi Mahalalel.
12 Sa’ad da Kenan ya yi shekara 70, sai ya haifi Mahalalel.
Lamek ɗan Metusela, Metusela ɗan Anuhu, Anuhu ɗan Yared, Yared ɗan Mahalel, Mahalel ɗan Kenan,
Haka nan kuwa dukan kwanakin Enosh shekara ce ɗari tara da biyar, ya rasu.
Bayan da Kenan ya haifi Mahalalel ya yi shekara ɗari takwas da arba'in, ya kuma haifi 'ya'ya mata da maza.