32 Da saurar da kogon da yake cikinta, an saye su daga Hittiyawa.”
32 Filin tare da kogon da yake ciki, an saya daga Hittiyawa.”
Kan'ana ya haifi Sidon ɗan farinsa, da Het,
A can aka binne Ibrahim da Saratu matarsa. A can kuma suka binne Ishaku da Rifkatu matarsa. A can kuma na binne Lai'atu.
Sa'ad da Yakubu ya gama yi wa 'ya'yansa maza wasiyya, sai ya hau da ƙafafunsa bisa kan gado, Ya ja numfashinsa na ƙarshe, aka kuwa kai shi ga jama'arsa waɗanda suka riga shi.