Farawa 49:30 - Littafi Mai Tsarki30 a cikin kogon da yake a Makfela, gabashin Mamre, a ƙasar Kan'ana, wanda Ibrahim ya saya duk da saurar, daga wurin Efron Bahitte, ya zama mallakarsa don makabarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 kogon da yake cikin filin Makfela, kusa da Mamre a Kan’ana, wanda Ibrahim ya saya tare da filin, yă zama makabarta daga Efron mutumin Hitti. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |