Farawa 49:27 - Littafi Mai Tsarki27 “Biliyaminu kyarkeci ne mai kisa, Da safe yakan cinye abin da ya kaso, Da maraice kuma yakan raba abin da ya kamo.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 “Benyamin kyarkeci ne mai kisa; da safe yakan cinye abin da ya farauto da yamma yakan raba ganima.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |