Farawa 49:17 - Littafi Mai Tsarki17 Dan zai zama maciji a gefen hanya, Zai zama kububuwa a gefen turba, Mai saran diddigen doki Don mahayin ya fāɗi da baya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Dan zai zama maciji a gefen hanya, kububuwa a bakin hanya, da take saran ɗiɗɗigen doki domin mahayinsa yă fāɗi da baya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |