Farawa 49:11 - Littafi Mai Tsarki11 Zai ɗaure aholakinsa a kurangar inabi, A kuranga mafi kyau, Zai wanke tufafinsa da ruwan inabi, Ruwan inabi ja wur kamar jini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Zai daure jakinsa a kuringa, aholakinsa a rassa mafi kyau; zai wanke tufafinsa cikin ruwan inabi rigunansa cikin inabi ja wur kamar jini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |