Farawa 48:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sai Yusufu ya ce wa mahaifinsa, “Ba haka ba ne baba, gama wannan ne ɗan fari. Sa hannunka na dama a bisa kansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Yusuf ya ce masa, “A’a, mahaifina, wannan shi ne ɗan farin; ka sa hannunka na dama a kansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |