Farawa 47:31 - Littafi Mai Tsarki31 Sai Yakubu ya ce, “Rantse mini.” Sai Yusufu ya rantse masa. Sa'an nan sai Isra'ila ya mai da kai bisa kan gadonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Yaƙub ya ce, “Ka rantse mini.” Sai Yusuf ya rantse masa, Isra’ila kuwa ya yi godiya ga Allah yayinda ya jingina a kan sandansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |