Farawa 47:27 - Littafi Mai Tsarki27 Ta haka fa Isra'ila ya yi zamansa a ƙasar Masar a ƙasar Goshen, suka kuwa sami mahalli a cikinta suka hayayyafa suka riɓaɓɓanya ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 To, Isra’ilawa suka zauna a Masar a yankin Goshen. Suka mallaki filaye a can, suka riɓaɓɓanya suka ƙaru ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |